Wednesday, April 29
Shadow

Kasar Israyla ta amince da kwace gaba dayan yankin Gaza ya koma karkashin kulawa da ikonta, dan haka ta kirawo tsaffin sojojinta dan yin wannan aiki

Rahotanni sun bayyana cewa kasar Israela ta amince da matakin kwace gaba dayan yankin Gaza ya koma karkashin mulkinta.

Dan hakane ta kirawo duka sojojinta da suka yi ritaya dana karta kwana dan gudanar da wannan gagarumin aikin.

Israela dai bata bayyana zuwa yaushene zata rike zirin na gaza ba watau saidai abinda Allah yayi.

Kasar ta Israela tace a wannan sabon mataki zata bari a shiga da kayan agaji cikin Gaza amma zata saka ido ta tabbatar basu fada hannun kungiyar Hamas ba.

Karanta Wannan  Gayyatar Da Rundunar 'Yan Sanda Suka Yi Wa Sarki Sanusi II Çin Fùška Nè Ga Masarautun Arèwa, Ra'ayin Barista Nuhu Dantani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *