Saturday, December 13
Shadow

Tela ya koka bayan da bankin Nirsal suka cire mai Naira dubu dari biyar(580,000) na bashin Kòbìd 19

Wani telan Najeriya ya bayyana rashin jin dadinsa bayan da bankin Nirsal ya cire bashin Naira 580,000 daga bankinsa, bashin dai na Kòbìd 19 ne wanda suka ci tun kusan shekaru 5 da suka gabata.

Telan yace bashin dubu dari hudu 400,000 aka bashi amma gashi an cire masa Naira 580,000.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na yi Islamiya, daga yau na tuba na daina yin Bidiyo ba Dankwali, Amma wando ne dai ba zan iya daina sakawa ba>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *