Saturday, December 13
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMI: An canja rigar ɗakin Ka’abah wato Kiswa kafin a fara shirye-shiryen fara aikin Hajji na wannan shekarar

An canja rigar ɗakin Ka’abah wato Kiswa kafin a fara shirye-shiryen fara aikin Hajji na wannan shekarar.

Allah ya ƙara wa Annabi daraja

Karanta Wannan  Yanzu-Yanzu: Gwamna Dikko Radda ya nada mataimakinsa, Malam Faruq Lawal ya cigaba da karbar masu zuwa ta'aziyar margayi Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *