Saturday, December 13
Shadow

‘Yan Najeriya na fama da wahala da Talauci sai mun tashi tsaye>>Akpabio ya gayawa Sauran Abokan aikinsa Sanatoci

Kakakin majalisar Dattijai, Godswill Akpabio ya jawo hankalin abokan aikinsa Sanatoci kan cewa ‘yan Najeriya na cikin Wahala.

Ya bayyana hakane a cikin jawabinsa na farko bayan komawar majalisar hutun da ta yi.

Yace abinda ya kamata su mayar da hankali akai shine baiwa maganar tsaro, Inganta rayuwar mutane, da bangaren Makamashi.

Yace ya kamata su taimakawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu wajan kawar da matsalar da wahalar da ‘yan Najeriya suke ciki.

r

Karanta Wannan  Da wuya ka ga kasar da ta ci gaba a karkashin tsarin mulkin Dimokradiyya>>Inji Shugaban kasar Burkina Faso, Captain Ibrahim Traoré

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *