Friday, December 5
Shadow

Labari Mai Dadin Ji: Gawurtacen Dan Bìndìgà SAGIDI Ya Bakunci Lahira

Labari Mai Dadin Ji: Gawurtacen Dan Bindiga SAGIDI Ya Bakunci Lahira.

Sagili wani babban Ɗan Bindiga ne da ya shahara wajen yi ma al’umma kisan gilla.

Yana zaune a dajin Wuya dake Karamar Hukumar Anka,

Yana cikin yaran marigayi Kachalla Jijji Ɗan Auta wanda ya addabi Hananan Hukumomin Anka, Mafara, da Yammacin Kanoma.

Karanta Wannan  HOTUNA: Yadda aka gudanar da jana'izar manyan kwamandojin Iran da hare-haren Isra'ila ya kashe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *