Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda shugaba Tinubu ke taka rawa a Jihar Anambra

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kenan a wannan Bidiyon inda yake taka rawa tare da dansa da gwamnan jihar, Anambra, Charles Soludo a yayin da yake ziyarar aiki a jihar.

https://www.youtube.com/watch?v=evMjAvrDyHM?si=vr3Es4h7IQWZMAWG

Da yawa sun bayyana mabanbanta ra’ayoyi akan lamarin.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya gana da shuwagabannin tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *