Friday, December 12
Shadow

Kalli Bidiyo: An fara yiwa Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami yakin neman zama gwamnan Gombe a 2027, ji wakar da aka rera masa

A yayin da shekarar 2027 ke karatowa An fara wa tsohon Minista, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami yakin neman zaben zama gwamnan jihar Gombe.

Tuni har an samu wani ya wake malam.

Kalli Bidiyon a kasa:

https://twitter.com/HonAbdullahiM12/status/1920425614030348673?s=19

Da yawa dai sun yaba.

Karanta Wannan  An kama Fasto da yin mu'ujizar karya inda yace ya mayar da wata mata me kudi amma sai bayan kwanaki aka ganta tana sayar da Lemun Kwalba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *