Friday, December 5
Shadow

Makaho ne kawai zai ce Tinubu baya kokari>>Inji Wike

Ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike yace makaho ne kawai zai ce shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu baya kokari.

Wike ya bayyana hakane yayin da yake ran gadin wasu ayyukan da ake gudanarwa a Abuja.

Yace shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kawo ayyuka masu kyau da inganci Abuja inda yace kowa ya shaida hakan. Abuja ta canja.

Ya karkare da cewa, Makaho ne kadai zai ce Tinubu bai yi kokari ba.

Karanta Wannan  Matasa ga dama ta samu: Hukumar sojojin Najeriya ta sanar da shirin daukar Sabbin sojoji har guda dubu ashirin da hudu dan magance matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *