Sunday, December 14
Shadow

Majalisar wakilai na son a maida yin zaɓe ya zama wajibi ga ƴan Nijeriya

Majalisar wakilai na son a maida yin zaɓe ya zama wajibi ga ƴan Nijeriya

Wani ƙudiri da ke neman maida yin zaɓe ya zama wajibi ga ƴan Nijeriya ya tsallake karatu na biyu a majalisar wakilai.

Ƙudurin, wanda shugaban majalisar, Tajuddeen Abbas ya ɗauki nauyi, ya tsallake karatu na biyu bayan an yi wata zazzafar muhawara a zauren majalisar a yau Alhamis.

Karanta Wannan  Bidiyo da hotunan wata kyakkyawar matashiya na tafiya tsìràrà a garin Jos ya dauki hankula, wasu na cewa kwaya ta sha wasu kuma sunce sihiri aka mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *