Wani me kiwon kaji ya bayyana cewa, Ana kara mafi karancin Albashi zuwa Naira Dubu dari da biyar(105,000) shima zai mayar da crate din kwansa Naira Dubu goma(10,000).
Ya bayyana hakane a shafinsa na Twitter.
Saidai da yawa sun masa chaa inda suke cewa bai kyauta ba.
Saidai ya bayyana musu shima ma’aikacin gwammatine amma a gyara kasa yanda farashin kayan masarufi zai yi sauki, yafi a kara albashi.