
Wani mutum da aka kama saboda ya saka kyamarar CCTV guda 17 a gidansa ya dauki hankula.
An ga dai mutumin daure tare da masu laifi inda ake tambayarsa laifin me ya aikata inda yace kayamarar CCTV guda 17 ke gareshi a gida.
Ana dai zargin yana aikata laifi ne in ba haka ba, me zai hadashi da kyamarar CCTV har guda 17?