
Wannan Itace: Sabuwar motar Fitaccen Mawakin Siyasa A Nijeriya Alhaji Dauda Adamu Abdullahi (Kahutu Rarara).
Mai suna VinFast VF 8 wadda kamfanin VinFast na kasar Vietnam ke kerawa, Inda Yayu Matukar Ɗaukar Hankulan Mutane da Sabuwar Motar Ta Sa ta Miliyoyin Nairori.
A binciken da hutudole yayi kudin motar ya kai naira Miliyan 86,240,000.
Sannan motar da wutar Lantarki take amfani watau bata amfani da Gas ko Fetur.
Wane Fata Zakuyi Mashi?