Tuesday, April 7
Shadow

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Dan Agaji Ya Rasu Yana Tsaka Da Yi Wa Mahajjata Hidima A Filin Jirgìn Samà Na Jihar Bauchi

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Dan Agaji Ya Rasu Yana Tsaka Da Yi Wa Mahajjata Hidima A Filin Jirgìn Samà Na Jihar Bauchi.

Za a yi jana’izar Malam Miftahu Dahiru (Zakiru) a safiyar yau Litinin da misalin karfe 9am a kofar Zawiyyar gidan Barebari dake jihar Bauchi.

Allah Ya jikansa.

Karanta Wannan  Kalli yanda Motar dakon Gawa ta yi hadari yayin da take dauke da gawa inda gawar ta yi kaca-kaca

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *