R
ahotannin da hutudole ke samu na cewa an kama daya daga cikin wadanda suka kirkiro manhajar Crypto ta Blum sannan kuma tsohon ma’aikacin Binance bisa zargin hannu a wata damfara da aka tafka.

Dama dai a baya, Vladimir Smerkis ya ce ya ajiye aiki da manhajar ta Blum.
Manhajar ta Blum dai ta dade ana tsammanin zata shiga kasuwa amma shiru kake ji.