
Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirin sayar da gidaje 753 data kwace daga hannun tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele
Hakan na kunshene a cikin sanarwar da wakilin hukumar kula da gidaje ta Abuja, Salisu Haiba ya fitar a ranar Talata.
Ya bayyana cewa, sun karbi gidajen guda 753 daga hannun EFCC.
Yace mutane za’a sayarwa da gudajen.