
Wannan matar ta dauki hankula sosai a kafafen sadarwa bayan da ta yi zargin cewa, mijinta ya gallaza mata.
Tace abinda ba zata taba mantawa dashi ba shine mahaifinta ya rasu amma ya hanata ta je jana’iza.
Kalli Cikakkiyar hirar da aka yi dashi:
Labarin nata dai ya zowa mutane kamar Almara inda akai ta mamaki.