Friday, December 5
Shadow

Maza sama da 50 na taimakawa na koyama Jima’i wanda basu taba sanin mace ba>>Inji Wannan matar

Wata mata me suna Gigi Patsy ‘yar Komanin shekaru 29 ta bayyana cewa, maza sama da 50 ne ya lalata ta hanyar koya musu yanda ake Jima’i.

Ta bayyana cewa ta hadu da maza sama sa 2000.

Saidai tace abin mamaki a cikinsu akwai sama da 50 wanda basu taba sanin mace ba.

Tace kuma ba wai matasa bane kadai hadda wadanda suka haura shekari 30 zuwa 50.

Tace wasu zasu je su ce mata ko kiss basu taba yiwa mace ba kuma haka zata hakura ta fara koyar dasu.

Tace wasu addini, da al’ada da kunya na taimakawa wajan rashin iya jima’insu.

Karanta Wannan  An kama me gàrkùwà da mutane bayan da ya kai ziyarar jaje ga wanda ya sace har gida

Tace amma duk tana koyar dasu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *