Wednesday, October 28
Shadow

Sama da Mutane 700 ne suka ràsù a ambaliyar ruwan Mokwa jihar Naija

Rahotanni daga jihar Naija na cewa, sama da mutabe 700 ne suka rasu a ambaliyar ruwan data auku a Mokwa dake jihar.

Rahoton BBC ne ya bayyana hakan inda kuma yace mutane da dama ne suka bace.

Gidaje da yawa sun rushe sannan ‘yan uwa da yawa na ta binne mamatansu.

Muna fata Allah ya jikan Musulmai.

Karanta Wannan  Kudin da ake warewa bangaren lafiya sun yi kadan matuka, ba zasu iya magance matsalar rashin lafiyar da ake fama da ita ba a Najeriya>>Inji Me kudin Duniya, Bill Gates

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *