Wata ‘yar Najeriya data yi lalata da kare kuma aka yi hira da ita, hirar ta yadu sosai, ta shiga damuwa ta kashe kanta.
Matar me suna Kemi ta bayyana cewa wasu danginta ne suka fara yin lalata da ita a rayuwa wanda hakan ya jefata cikin matsananciyar damuwa.
Tace wasu lokutan takan yi amfani da karnuka dan ta gamsu ta bangaren jima’i.
Matar dai a sakon data bari na karshe kamin ta kashe kanta, tace ta yafewa mahaifiyarta duk da yake ta kasa bata tarbiyyar data kamata.