Thursday, February 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Wani abu ya fado saman kan Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II a fadar Gwamnatin Kano yana tsaka da jawabi

Wani Bidiyo ya bayyana a kafafen sadarwa inda aka ga wani abu ya fado kan hular me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II.

https://twitter.com/wvleed_kessiee/status/1931706414851903896?t=vUtrKElbgYFnta7v5dcqtg&s=19

Lamarin ya farune a sanda yake tsaka da jawabi.

Saidai ba’a ko menene ba.

Karanta Wannan  Ji Abinda ya faru da shafukan sada zumunta na Hadiza Gabon bayan da Masoya Adam A. Zango suka sha Alwashin yin Unfollow dinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *