Wednesday, August 19
Shadow

Ina Da Yakinin Cewa Babu Wani Dan Nijeriya Da Ya Zabi Tinubu A 2023 Da Yanzu Yake Nadamar Zabarsa, Inji Ibrahim Masari

Ina Da Yakinin Cewa Babu Wani Dan Nijeriya Da Ya Zabi Tinubu A 2023 Da Yanzu Yake Nadamar Zabarsa, Inji Ibrahim Masari

Masari shine mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin siyasa.

Me za ku ce? Ko kai ma kana daga cikin wadanda ba su yi nadamar zabar Tinubu ba?

Karanta Wannan  Kalli Kayatattun Hotunan Fati Washa daga kasar Waje inda ta je shakatawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *