
Game da hatsarin da Jarumi Adam A. Zango ya yi, bayanai na nuna an samu wasu marasa Imani sun sace masa wayar sa da kuɗin sa har da ɗan cincin ɗin da mahaifiyar sa tayi masa guzuri da shi da sauran abubuwan amfani.
A wani labarin kuma an bayyana Ali nuhu ya taka rawar gani wajen ɗaukar nauyin kula da lafiyar sa.