Rahotanni daga jihar Borno na cewa, jami’an tsaro a jihar sun kama wani dan kasar China a cikin ‘yan Bòkò Hàràm.
Ana zargi dan kasar Chinan da shiga kungiyar daga kasar Chadi.
A Bidiyon da aka kamashi, an ji wani soja na kokwanton ko ya kasheshi.