Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyo: An kama Dan kasar China tare da masu ikirarin Jìhàdì a jihar Borno

Rahotanni daga jihar Borno na cewa, jami’an tsaro a jihar sun kama wani dan kasar China a cikin ‘yan Bòkò Hàràm.

Ana zargi dan kasar Chinan da shiga kungiyar daga kasar Chadi.

A Bidiyon da aka kamashi, an ji wani soja na kokwanton ko ya kasheshi.

Karanta Wannan  Sai da na gargadi Anthony Joshua ya dana shigewa 'yan Siyasar Najeriya, gashinan yanzu yaje yayi Hadari>>Inji Omoyele Sowore

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *