Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Hadarin da Adam A. Zango ya ta’azzara, duk wani me kaunarsa kawai ya sashi a addu’a>>Inji Murja Kunya

Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa lamarin jikin Adam A. Zango ya ta’azzara.

Tace bata san abin yayi muni haka ba.

Tace dan haka tana kiran mutane dasu sakashi a addu’a.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok.

Rahotanni sun watsu sosai cewa, Adam A. Zango yayi hadari inda har wnda suka je da sunan taimako suka masa sata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Abincin da nike ajiyewa a gidaja ko gidan Gwamna sai haka>>Inji Gfresh Al-amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *