
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya saki sautin murya da ta yi ta yawo a kafafen sada zumunta inda aka jishi yana cewa jikinshi da sauki.
Hakanan an ga Bidiyon Adam A. Zango Kwance a gadon Asibiti, kanshi daure da bandeji kafarsa ma haka.
Wani rahoto yace Ali Nuhu ne ya dauki nauyin yi masa magani.
Da yawan ‘yan Kannywood na ta saka sakon jaje a gareshi.
Muna fatan Allah ya kareshi da Lafiya.