
Wani bincike ya bayyana yankunan da suka fi yin Jima’i ba tare da Kwaroron ribaba.
Yankuman sune kamar haka:
North East — 70.6%
South South — 67.0%
North West — 64.4%
South West — 63.1%
South East — 61.6%
North Central — 59.9%
Sai kuma yankunan da suka fi yin jima’i da mutane daban-daban. Suma sune kamar haka:
North East — 72.8%
South South — 68.7%
South West — 68.2%
North Central — 62.9%
South East — 65.6%
North West — ****
Kafar Statisense ce ta gudanar da wannan bincike.