Monday, December 16
Shadow

Ba Zan Iya Bada Auran Ƴata Ga Wanda Bashi Da Kuɗi Ba (Talaka) – Kabiru, Dallah

Kowane mutum yana neman ajinsa na budurwa haka matar dazai aura, don haka ina kira ga maza dasu daina kiran mata mayun kuɗi, rayuwa mai daɗi babu wanda bayaso ya tsinta kanshi ciki, da hakane na yanke shawarar ni dai ba zan iya bada ƴata ga wanda bashi da kuɗi ba ko tarin abin duniya.

Wannan ra’ayine na kaina kuma idan ba ku ji daɗin hakan ba to kuna da damar rungumar taransfoma mafi kusa daku – Kabiru Ibrahim Dallah, dan kasuwan Najeriya matashin ɗan kasuwa a Nijeriya.

Ko mene zaku ce?

Karanta Wannan  Kwana nawa mace take daukar ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *