Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka tare hanya a kasar Ingila saboda siyarar shugaba Tinubu

Rahotanni sun nuna cewa, a tare hanya a kasar Ingila saboda ziyarar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kai kasar.

Wannan ba karamar girmamawa bace ga shugaba Tinubu.

Wannan ne karo na farko a cikin shekaru 37 da wani shugaban Najeriya ya je Ingila ziyarar aiki

Karanta Wannan  Gwamnatin jihar Katsina ta fitar da sabuwar sanarwa game da binne Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *