
Rahotanni daga kasar Amurka na cewa, kasar ta aike da jiragen ruwa dauke da jiragen yaki zuwa gabas ta tsakiya.
A baya dai Amurka ta nuna goyon bayan ta ga kasar Israyla a harin da ta afkawa kasar Ìràn.
Kasar Israyla ta kashe manyan sojoji da masana Kimiyyar Nòkìlìyà na kasar Iran da dama.
Zuwa yanzu bai babu wani rahoton babbar martani da Iran ta dauka akan kasar Israyla.