Bayan da kasar Israyla tawa makaman tare hari da kakkabo jiragen sama na kasar Iran kutse, a yanzu ya dawo aiki tukuru.
Harba ya harbo jirgin Israyla F-35 sannan sun kama mace matukiyar jirgin.
Iran itace kasa ta Farko a Duniya data taba kakkabo wannan jirgin na Israyla.
Rahotanni sun ce makamin ya ci gaba da kakkabo jirage marasa matuka na kasar Israyla.
Sannan ‘yan kasar sun taru sai shewa suke.