Rahotanni daga kafafe da yawa sun ce ana tsammanin kasar Iran zata yi gwajin makamin Nokiliya a cikin darennan.
Saidai Iran din bata bayyana hakan a hukumance ba.
Idan Iran ta yi gwajin makamin Nokiliya din, to lallai ya tabbata ta mallakeshi kuma za’a kiyayeta.
Watakila hakan ya kawo karshen yakin dan gudun kada ta jefawa kasar Israyla.
Iran dai ta ki yadda Ayi sulhu dan ta daina shirin mallakar makamin kare dangi.