Friday, June 26
Shadow

!Da Duminsa: Kamfanin mai na kasa, NNPCL ya rage farashin man fetur dinsa daga Naira N835 zuwa Naira N815 akan kowace Lita

Rahotanni na bayyana cewa, Kamfanin Man fetur na kasa, NNPCL, sun rage farashin man fetur daga Naira N835 zuwa Naira 815 akan kowace Lita

Hakan na zuwa ne yayin da Depot masu zaman kansu suka kara farashin man.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Iyalan Gwamnan jihar Kebbi da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *