
Rahotanni daga Dubai na cewa gobara ta tashi a ginin Marina Pinnacle me hawa 67.
Lamarin ya farune ranar Juma’a, 13 ga watan Yuli 2025.
Akwai mutane 3,820 dake zaune a ginin kuma duka an fitar dasu ba tare da ko da mutum daya ya jikkata ba.
Kuma daga baya an yi nasarar kashe wutar.