
INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJ’UN: Ango Ya Rasu A Hanyar Zuwa Daurin Auŕensà Sakamakon Hadarin Mota
Allah Ya Yi Wa Haziƙin Matashin Jami’in Ɗansanda Kuma Ango SP Garba Mustapha Rasuwa Akan Hanyarsa Ta Zuwa Ɗaurin Aurensa, Sakamakon Hatsarin Mota Da Ya Rutsa Da Shi A Magamar Gumau, Jihar Bauchi, Yau Asabar.
Allah Ya Jikansa Da Rahama!
Daga Jamilu Dabawa
Ku biyo mu ta shafin mu Na WhatsApp dan samun Labarai da duminsu: https://whatsapp.com/channel/0029VbA9rBN1SWt61nQZUj1g