
Ku yi shiga tasharmu ta WhatsApp inda muke wallafa labarai da Dumi-Duminsu: https://whatsapp.com/channel/0029VbA9rBN1SWt61nQZUj1g
Kasar Iran tace a yau ma zata sake kaiwa kasar Israyla harin da ba’a taba kai irinshi ba a tarihin Duniya.
Ta bayyana sunayen wasu manyan mutanen kasar Israyla da ta ce sai ta kaisu lahira kamin ta dakata.
Itama dai kasar Israyla wadda itace ta fara kai hare-haren, ta kashewa Iran manyan janarorin sojoji da kuma masana ilimin kimiyyar Nòkìlìyà.
Rahoton BBChausa yace jimullar mutanen da Israyla ta kashe a Iran sun haura 70 inda wasu sama da 300 kuma suka jikkata.