Friday, December 5
Shadow

Suma Sanatoci Mafi karancin Albashi ya kamata a biyasu>>Inji Father Mbaka

Babban malamin Kirista, Father Ejike Mbaka ya bayyana cewa, kamata yayi suma ‘yan majalisar tarayya a rika biyansu mafi karancin Albashi.

Ya bayyana cewa ma’aikata dakw ainahin wahala wajan aiki amma sune ake biya kudade ‘yan kadan inda yace sam hakan bai dace ba.

Yace a mayar da mafi karancin Albashin a rika biyan kowa dashi har ‘yan majalisar kada a mayar da wasu bayi.

Yace saboda menene za’a rika biyan ‘yan majalisar Alawus wanda ya wuce ka’ida?

Karanta Wannan  Kotu Ta Saka Ranar 13 Ga Watan Yuni Domin Suraren Bukatar Tsige Ganduje Daga Shugabancin Jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *