
Shahararriyar ‘yar Tiktok, Fatima Ta bayyana cewa tana Alfahari da ganin yanda ‘yan Shi’a ko kasar Iran ta zama gatan Musulunci a fadin Duniya baki daya.
Fatima ta bayyana hakane a wani Bidiyon Tiktok data saki inda take cewa ko yanzu Kasuwa ta watse, Dan Koli yaci riba game da yakin Iran da kasar Israyla.
Kasar Iran ta mayar da zafafan martani akan kasar Israyla bayan data afka mata da yaki ta kashe mata Janarorin sojojinta.