Friday, December 5
Shadow

Nima ina tare da Kashim Shettima, inji Tauraron Kannywood, Shamu Dan Iya

Tauraron fina-finan Hausa, Shamsu dan iya ya bayyana goyon bayansa ga mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.

Hakan na zuwane bayan dambarwar data faru a wajan taron hadin masu ruwa da tsaki na jihohin Arewa Maso gabas inda aka samu hatsaniya bayan da me magana yace suna tare da Tinubu ba tare da kiran sunan kashim Shettima ba.

Itama dai Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau tace tana tare da Kashim Shettima.

Karanta Wannan  Hotuna: Dansandan Najeriya me mukamin ASP ya kkashe kansa a jihar Naija

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *