Friday, December 5
Shadow

Amfanin ganyen abarba

A yayin da dayawa yadda ganyen Abarba suke, amma yana da matukar amfani sosai.

Daya daga cikin amfanin ganyen abarba shine yana maganin kumburi da kuma matsalolin da suka shafi hanci.

Sannan a wani kaulin an ruwaito cewa, ganyen Abarba na kara karfin kashi.

Idan mutum ya kone, fatar wajan ta lalace, ana amfani da ganyen Abarba wajan gyara wajan da fatar ta lalace.

Ga me habo ko zubar da jini ta hanci, Ana tafasa ganyen Abarba a hada da zuma dan magance wannan matsala.

Hakanan ana amfani da ganyen Abarba wajan saka kayan sawa da yin igiya da sauransu.

Ana baiwa dabbobi, irin su shanu ganyen Abarba a matsayin abinci.

Karanta Wannan  Ganduje zai dawo jam'iyyar mu ta PDP>>Inji Sule Lamido

Ana amfani da ganyen abarba wajan saka nama yayi laushi.

Ana kuma amfani dashi wajan kayan kwalliya.

Ana kuma zubashi a abinci dan karawa abincin Armashi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *