Friday, December 5
Shadow

Ali Nuhu ya kaiwa karamin Ministan tsaro ziyara

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu kuma shugaban hukumar kula da fina-finai ta kasa ya kaiwa Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ziyara.

Ali Nuhu ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace sun yi tattaunawa game da yanda harkar fim zata taimaka wajan inganta tsaro.

Karanta Wannan  Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayar da Umarnin a dawo a ci gaba da yin Gwajin Makamin kare dangi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *