Friday, December 5
Shadow

Duk malamin cocin da ya kai mukamin Priest dole ne ya hakura da jìma’ì saboda tsoron Allah>>Fafaroma ya jaddada dokar cocin Katolika

Fafaroma Leo XVI ya jaddada cewa dolene duk wanda ya kai mukamin Priest ya hakura da yin jima’i a rayuwarsa saboda tsoron Allah.

Ya bayyana hakane a ranar Laraba inda yace Bishops su tashi tsaye dan hukunta masu karya wannan doka da kuma cin zarafin mata da yara.

Yayi bayanin ne ga Bishops guda 400 da suka fito daga kasashe 38 na Duniya.

A lokuta da dama dai ana samun jagororin cocin suna lalata da yara ko cin zarafin matan dake halartar cocinsu.

Karanta Wannan  Mun Dauki Tsawon Shekaru Talatin Muna Aiki Ba Dare Ba Rana, Amma Yanzu Hakkiñmu Ya Gagara Fita Da Za Mu Ciyar Da Iyalanmu, Cewar Tsoffin 'Yan Sandan Nijeriya Dake Zañgà-Zañgà A Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *