WATA SABUWA: Masu Kwàcen Waya A Kano Sun Koma Kwacen Huluna, Agogo Da Azurfa Masu Tsada.

A Kano saboda an fara barin waya a gida kafin a fita bakin aiki ko sana’a, yanzu masu kwacèñ waya sun fara cire hula da zobunan azurfa na mutane saboda sun ji kudin da ake siyan su da tsada.
Allah Ya kawo mana karshen wannan màsìfa.
Daga Sani Siro