
An kama malamar makaranta me suna Sarah Jacas saboda batawa dalibinta me shekaru 14 tarbiyya.
Rahotanni sun ce malamar takan yi lalata da dalibin nata har a cikin aji sau da yawa.
Kuma sukan yi Chatin inda takan aika masa da sakon cewa tana sonshi.
Lamarin ya farune a makarantar Corner Lake Middle School dake Florida ta kasar Amurka.