Wednesday, April 8
Shadow

Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya sakawa sabuwar gadar sama da ya gina sunan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya sakawa sabuwar gadar sama da ya gina sunan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Sule ya bayyana hakane yayin bude gadar a ranar Laraba.

Yace tsarin Gwamnatin Tinubu ne ya karfafa masa gwiwar aikata wannan aiki inda yace kuma an yi wadannan ayyukane ba tare da cin bashi ba.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu yace ya matsawa yan Najeriya ne saboda komai ya daidaita, kuma talaka zai sha jar miya nan bada dadewa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *