Wednesday, August 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani me adaidaita sahu ya daga dan Karota ya narka da kasa

Wannan Bidiyon yanda fada ya kaurene tsakanin wani dan Karota da me adaidaita sahu.

An ga yanda me Adaidaita din ya daga dan karotan ya narka da kasa. Saidai daga baya an rabasu.

kalli Bidiyon anaan

Karanta Wannan  Bayan na Farko, Matatar Man fetur din Dangote ta sake aika Jiragen Ruwa uku dauke da Gas zuwa kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *