Friday, December 5
Shadow

Ina da Burin samun kudin shiga Naira Biliyan 30 kullun>>Dangote

Shugaban kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana xewa kamfaninsa na yin takin zamani suna tsammanin zai rika samar da kudin shiga da suka kai dala Miliyan $20 kullun.

Yace kuma suna tsammanin kamfanin zai samar da kudaden shigar da suka kai dala Biliyan $70.

Ya bayyana hakane yayin ziyarar da shuwagabannin hukumar hadahadar kasuwancin hannun jari suka kai masa matatar man sa dake Legas.

Sun bashi tabbacin taimakawa dan saka kamfanin nasa na yin takin zamani a kasuwar saye da sayarwar hannun jari.

Karanta Wannan  Hotuna: Matar aure ta càkàwà mijinta wuka ya mùtù bayan da gardama ta barke tsakaninsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *