Friday, December 5
Shadow

Ali Nuhu ya mika ta’aziyyar rasuwar Dantata

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya mika sakon ta’aziyyar rasuwar Attajirin Kano, Aminu Dogo, Dantata.

Ali Nuhu ya rubuta a shafinsa na sada zumunta cewa “Innalillahi wa inna ilaihir raj’un. Allah ya jikan Alh Aminu Dantata ya yi mishi rahama.”