
Gwamnatin tarayya ta sanar da shirin samar da ofisoshin ‘yansanda masu isassun kayan aiki a fadin Najeriya.
Gwamnatin ta sanar da cewa za’a yi hadaka ne tsakanin ma’aikatun Gwamnati da hukumar kula da ‘yansanda.
Rahoton yace za’a samar da ofisoshin da za’a zubawa kayan aiki na zamani.