
Ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ya kwacewa jami’ar Abuja Filaye da suka kai Hecta 7000 inda ya barsu da hecta 4000
Rahoton yace ba’a bi doka ba wajan kwace filayen.
Wike ya zargi jami’ar da mallakar filayen ba bisa doka ba.
Wike yace filayen da aka kwace daga hannun jami’ar za’a yi amfani dasu ne wajan gina abubuwan ci gaba a Abujan.